Labaran Siyasa

Lokaci na farko mallam Ibrahim shekarau yayi magana kan hukuncin da kotu zata gabatar na kano..

Malam Ibrahim shekarau tsohon sanatan kano yayi bayani cikin da baru da kuma jan hankali.

Kan shiri’ar kano a kotu da akejiran ranar ya baiyana cewa duk hukuncin da kotu ta yanke to yazama dolle ayi hakuri…

Duk wanda yasami nasara to yabarwa allah domin hakan shine zai kawar da fituntunu tahakanne kadai zaman lafiya zai samu..

Allah yabawa mai rabo sa’a nahar Ibrahim shekarau…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI