Labaran Kannywood
Maryam labarina tabada matukar mamaki kan furucin da tayi kan aure ga full video….
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Husaini wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina tace ko yau ɗinnan ta samu mijin aure zata yi bankwana da sana’ar Film don raya sunnar MANZON ALLAH SAW
Sai dai wasu mazan nada ra’ayin cewa ba zasu iya auren ƴar Film ba ko kana ɗaya daga cikinsu?