Labaran Duniya
Wata dalibar makarantar usman dan fodio tayi hadarin mota.
Allah sarki wata dalibar makaran tar usman dan fodio tagamu da hadari wanda hakan yajanyo tarasa rayuwanta. Dalibar makarantar de ta rasu tareda yarinyarta karama maikimani shekara uku. Saide allah yajikanta amen amin.