Labaran Siyasa

Jarumar fina finan Hausa aiaha humaira ta maida martani cikin fishi saboda za’akoreta kano.

Jarumar fina finan hausa aisha humaira ta maida martani cikin fishi da baci rai.Kan wani batu nawacewa za akareta a kano jarumar tayi kakkausar magana nacewa kano garinta ne. Yadda kuma wasuke goyan bayanta na baiyana rayinta da tayi gameda siyasa shiya janyo hakan..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI