Labaran Siyasa
Wata kotun Majistare ta aike da Ɗan bilki Kwamanda gidan yari bayan da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar da ƙarar sa bisa zargin kalaman tunzura al’umma tare da yunƙurin kifar da gwamnati.Mene ra’ayinku akai..?
Wannan kotu tayanke Hukuncin ne kamar yadda rahotan yazoma na kuma wasu kan ganin wannan.
wannan matakin yayi dai dak.