Labaran Alajabi
Wacce irin addu’a zakayima wanda yaqarar da rayuwar sa a karatun Qur’an.Kalli Bidiyon..
wannan bawan Allah yasamu shaida Mai kyau wajen karanta qur an Mai girma kamar yadda
rahotan yazomana idan kuma duba yadda yamauda hankali dukda tsufan sa yakasance..