Labaran Duniya
Yanzu yanzu mawakin kwankwasiyya tijjani gandu ya samu kyautar katuwar mota saurari jawabin kaji….
mawakin Kwankwaso wato tijjani gandu yasami wannan kyautar mota ne kamar yadda rahotan yazomana.
wanda ayanxu haka anbashi wannan kyautar side anaganin kamar jam’iyarsu ne suka bashi