Labaran Siyasa
Yayin da ake rokon hadaka da Rabi’u Kwankwaso, jamiyyar NNPP ta yi martani.Sakataren jam’iyyar, Oladipopo Olayokun ya yi fatali da duk wani shirin hadaka da NNPP.Wannan na zuwa ne bayan Shugaba Tinubu ya bukaci a sasanta da Kwankwaso a Kano.
NNPP ta yi martani.Sakataren jam’iyyar, Oladipopo Olayokun ya yi fatali da duk wani shirin hadaka