Labaran Siyasa
Mu Masoya Kwankwaso ne ko ba mulki mene ra’ayinka
Bayan Samun Nasarar Gwabna Abba Kabir Kalli Yadda Mustafha Naburiska ya Kai’wa Kwankwaso Ziyarar Ban Girma Tareda Taya’ Murna…
Ko babu mukin Kwankwaso mai gidanmu ne kuma jagorane a siyasa shiyasa muke goyan bayan sa.
Domin masan cigabane al umma ne..
To allah yasa mudace.