Labaran Duniya
YANZU-YANZU: Fitaccen Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya raba wa mabuƙata kayan abinci da kuɗin cefane Naira dubu 10 a mahaifarsa shiga kaga abin mamaki
Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya raba wa mabuƙata kayan abinci da kuɗin cefane Naira
dubu 10 a mahaifarsa da ke Kahutu ƙaramar hukumar Danja jihar Katsina.
Masu karatu wane fata zaku yi masa?