Labaran Duniya
Wata Shari’ar sai agaban allah Sau uku ana karanta mata tuhumar da ake mata amma tayi gum da bakinta, sabanin amsawar da tayi a baya.Daga nan lauyar Gwamnati Barrister Aisha Mahmoud ta nemi a kaita asibitin masu taɓun Hankali don a duba lafiyarta.
Wata Shari’ar sai agaban allah Sau uku ana karanta mata tuhumar da ake mata amma..
tayi gum da bakinta, sabanin amsawar da tayi a baya.
Daga nan lauyar Gwamnati Barrister Aisha Mahmoud ta nemi a kaita asibitin masu taɓun
Hankali don a duba lafiyarta.