Labaran Siyasa

Ƙarƙashin kulawar ta a matsayin kwamishiniya ta Mata Tareda Gwabna Abba kabir masha allah bide Bidiyon kaji Gaskiya abba gida gida…

Ƙarƙashin kulawar ta a matsayin kwamishiniya ta Mata da kananan yara tare da masu bukata ta musamm man Hajiya Aisha Lawan Saji an

taimaki al’uma matuka. Daga ciki an bada jari ga Makafi da Bebaye da Guragu, kana ta dawo da martaba da kima da daraja ta gidan gyaran

tarbiya da koya sana’a dake Kiru. San nan kuma an raba kayan abinci ga bebaye da Makafi tare da Guragu. Cikin Kwamishinanonin gwamnatin jihar Kano tana gaba wajen sauke nauyin da gwamnan ya dora mata, Kuyi mata fatan alkairi tare da

Addu’ar Allah yasa a gama lafiya lau yasa ayi hudu a juya da ita.Khatimu Kulkul10 Feb 2024.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI