Labaran Duniya
Qalu Innalillahi YANZU-YANZU; Bintu daɗin kowa ta rasu Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.
YANZU-YANZU; Bintu daɗin kowa ta rasu Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin
Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.