Labaran Alajabi
Masana’antar Kannywood ta girgiza bayan rasuwar Jarumar nan mai farin jini Fatima Sa’id da aka fi sani da Bintu ta shirin Dadin Kowa ta ziyarci gidansu marigayiyar yayin jana’izda
Masana’antar Kannywood ta girgiza bayan rasuwar Jarumar nan mai farin jini Fatima Sa’id
da aka fi sani da Bintu ta shirin Dadin Kowa na tashar Arewa24.
Freedom Radio ta ziyarci gidansu marigayiyar yayin jana’izarta.