Labaran Duniya
Babbar Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin a duba kwakwalwar Hafsat Suraj Chuchu wadda ake zargin ta da kisan wani mutum, mai suna Nafiu Hafiz. menene ra’ayinku…
Babbar Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin a duba kwakwalwar Hafsat Suraj Chuchu wadda ake zargin ta da kisan wani mutum, mai suna
allah kasa mudace amin
Nafiu Hafiz. menene ra’ayinku…