Labaran Alajabi
Allahu akbar Ya amsa kiran Allah yana tsaka da ɗawafi a masallacin Harami na Makka | Allah ka mana wannan gata 📸
Wannan bawan allah yana tsakada inada a massallacin harami allah yakarbi rayuwasa allah mai ko..
kuma shine mai iko aduk Lokacin da yazo wannan rahotan mukarbeshi daga majiyoyin labaran mu
na yau da kullum kamar yadda mukekawo labaran allah kasa mudace amin