Labaran Duniya
“Dan Allah Kuzo Ku Auri Matan Dake Wajan Mu..
Muna da ƴan mata da Zaurawa, akwai waɗanda suke da gidan kansu a cikin matan, akwai masu aikin yi, da masu kakkarfar sana’a, ƴan matan Kannywood Zaurawa da al’ummar gari.
Kuma duk sun nemi mu samo musu mazajen Aure, dan Allah samari da dattawa Kuzo a rufawa juna asiri.
~ Sakon Tsohuwar Jarumar Kannywood Saima Muhammad