Labaran Duniya
Hukumar tace fina-finai Kano ta dakatar da Gidan Gala na SKD Freedom Entertainment da ke Unguwar Sabon Gari me zaku ce..
karkashin abba al’mustapha shugaban Kannywood yada katar da gidan gala dake cikin garin kano.
da ke a sabon gari visa sani Dalilin da Hukumar tayi bincike to allah kasa mudace amin..