Har Abada Mutanen Kirki Basa Ƙarewa A Duniya👇 koda Addu’a ce muna bukata ayimana allah yakawo mai taimakana abin tausayi.. 👇
Har Abada Mutanen Kirki Basa Ƙarewa A Duniya 👇
Idan Naira biyar N5 Allah ya horema katuro fisabilillah 🙏 a ranar alkiyama zata zamo sanadiyyar farincikinka IN SHA ALLAH 👌
Wannan yarinyar Hauwa’u da mahaifiyarta suna acikin mawuyacin hali 🥲
Batada lafiya tsawon shekaru biyu, abincin da zasuci ya gagara, ba makarantar boko ba islamiyya.
Ana cikin wannan yanayin, yanzu haka mai gidan yana ƙoƙarin tayar dasu, saboda rashin biyan kudin haya na shekaru biyu. 🥲🥲
Da wannan yan uwa suka ja hankalina da nemawa wadannan bayin Allah taimako awurin yan uwa musulmi, bayan da naje gidan kuma na tabbatar da abunda aka sanar dani gaskiya ne.
Fisabilillah mu taimake wadannan bayin Allah, mu kaisu assibiti, sannan mu nemi biyan kudin hayar gidan 🙏
Wanda Allah ya horema kudi N100 N200 N300 N400 N500 N1000 N2000 N3000 N5000 N10,000 har zuwa N100,000 da mutaimaka fisabilillah.
Ga account details kamar haka 👇
3197851019
Alhassan Musa
First Bank