Labaran Duniya
Kada kuce zaku mallaki mijinku ta hanyar boka a kwai da baru uku da zakubi…👇
Dabarun Mallakar Miji Cikin Sauki Ba Tare Da Kinje Wurin Boka Ko Malamin Tsibbu Ba -Domin Ma’aurata.
miji ana mallakarsa ta hanyar kyautata masa kuma kizamo kin iya tsafta da gyara jiki da tarairayar muji da sauransu