Labaran Duniya

Tofa murja ibrahim kunya ta tsere daga gidan yari daurawa ya magantu ga cikakken bayanin daga tashar al’furqan TV menene ra’ayinku…👇

tashar al fuqan TV sun wallafa kamar yadda ibrahim daurawa yayi bayani sai de kuma awani rahoto anacewa kotun ce tasaki jaruma TikTok.

haka zalika tashar sun bayyana da lilin da yasa hukumar ta Hisbah suka cafke murja kunya to allah isa mudace amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI