Labaran Duniya

Bayan gane Gaskiya a kotu an tura murja asibin mahaukata domin Gwajin👇👇

Murja Ibrahim itace jarumar tiktok wanda hukumar Hisbah ta kama bisa kalami marasa dadi saide bayan kotu tayanke Hukunci.

Gameda saurarar karar murja sai kuma wani labari yafito cewar murja ibrahim tagudu daga gidan. Yadda ake tajita jita kan mlm Ibrahim daurawa kan wannan Hukuncin da yayiwa murja zaiyi murabus.
Saide wannan batu bahaka yakeba.

Yanzu hakan kotu tatura murja asibitin kwa kwakwalwa.

Munda godiya da ziyarar wannan kafa mai suna.
Mcchausa. Com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI