Labaran Alajabi
Qalu innalillahi Bala’in da ke cikin ZINA Malama Juwairiyyat inayi muku tuni da wani guda daya. Karin bayani.. 👇
Dalilai Malama Juwairiyya
1 duk wani mai yin zina zakaga akwai Qalu bale arayuwar sa wannda wannan bala’in bazai Daina bibiyarsa ba..
2 yabaata zuri arsa kuma gafishin allah sannan baida kima a idan mutane sannan kowa zaiji tsoran hada alaqa dashi.
3 Allah kuma yana jiransa amadakata domin irin azabar da mai aita z!na zaisha ba’qaramabace.
Allah kasamu mudace muna Godiya dazuwa wannan
Kafa labarai Mcchausa. Com