Labaran Alajabi
Masha Allah Bayan yin hatsári da motarsa akan hanyar zuwa da’awa, Sheikh Hussaini Giro Argungu ya samu kyautar mota daga wani ɗan siyasa a jihar Kebbi.
Allah mai iko Bayan yin hatsári da motarsa akan hanyar zuwa da’awa, Sheikh Hussaini Giro Argungu ya samu kyautar mota daga wani ɗan siyasa a jihar Kebbi.