Labaran Duniya
NI matar aurece NAYIWA mijina karya nagudo daga gidansa gashi wannan abin yazo ya faro Dani…
Asalina ina aurena a jahar katsina shine nacewa mijina zanje gidan iyayena shine nataho kano.
Sai na sauka a UNGUWA tishama dake cikin kano daganan sai nakoma sabon gari muka bada baki da wasu sukira mijina suce ansace ni.
Dan abiya million 30. Tofa saide yanzu tafada komar Hukumar hisba ta kano
Mcchausa. Com Mina Godiya da zuwa wannan kafar labarai tamu…
allah yasa mudace