Labaran Duniya

Wani Ɗan Kasuwa Ya Karya Farashin Masara Inda Yake Sayarwa Talakawa Kwano Akan Naira 550 A Bauchi..

Ɗan kasuwar mai suna Hakimi Amadu da ke garin Misau jihar Bauchi, ya ce ya yi haka ne don sauƙaƙawa talakawa, daga yanzu har zuwa watan Ramadan.

Kazalika duk rana zai riƙa fito da buhu goma na masara domin sayarwa talakawa a farashi mai sauƙi, daga yanzu har ƙarshen watan Ramadan.

………………… SASHEN TALLAH………………………

Mcchausa. Com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI