Labaran Alajabi
YANZU – YANZU: Tsohon Ministan Sadarwa Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya ziyarci iyayen matashiyar nan Hajara Ibrahim da ta lashe gasar Al-Qur’ani ta duniya da ta gudana a ƙasar Jordan.
Pantami, ya yi wa matashiyar kyautar mota tare da alkawarin ɗaukar nauyin karatunta na jami’a.