Labaran Alajabi
Ƙasar Algeriya ta buɗe masallaci mafi girma a Nahiyar Afirka, shi ne kuma na uku a girma a duniya.
Masallacin dai yana ɗaukar mutum dubu ɗari da ashirin (120,000) masu ibada a lokaci ɗaya.
📸 Mcchausa.com
Masallacin dai yana ɗaukar mutum dubu ɗari da ashirin (120,000) masu ibada a lokaci ɗaya.
📸 Mcchausa.com