Labaran Duniya
Munyi Garkuwa da shi muka hallakashi amma sharrin shedan ne b.. 👇
Yanzu-Yanzu: Hukumar Ƴan Sandan Jahar Kano Tasamu Nasarar Chafke Matasa Wanda Ake Zargin Su Da Laifin Garkuwa Da Wani Matashi Ɗan Shekara 14 Tareda Yimasa Yankan Rago, A Unguwar Hotoron Fulani Dake Chikin Kwaryar Garin Kano.