Uncategorized
SOYAYYA GAMON JINI: Hajiya Jamila Babuba ƴar kimanin shekaru 45 Tare Da Matashin Mijinta, Adam Modibbo Mai Shekaru 23
An daura auren ne a garin Yola jihar Adamawa.
Wane fata za ku yi musu ?
An daura auren ne a garin Yola jihar Adamawa.
Wane fata za ku yi musu ?