Labaran Duniya

Adadin Lokacin Da AKe Bukatar Ma’aurata Su Yi Jima’i A Sati Daga Shafin Dakta Naima b..

Mafiya yawancin jama’a suna daukar juma’i ama tsayin jin dadi Jima’i bajin dadibane kawai yana samarda lafiya da kuma in gancin lafiyar jiki.

Bincike yanuna yawan juma’a yana samar da karfin zuciya yana rage damuwa da kuma kauracewa kamuda cutar kansa…

A cewar medical news today sun tabbatar da hakanSaide a cewar masana lafiya yakamata ma aurata suringa ya watai juma’a a kalla sau biyu2 a kowanne mako domin hakan yana da matukar anfani da lafiyar iyali. Sannan yana da kyau

Ma’aurata suringa ware lokutan juma’a bakoda yausheba.. Mcchausa. Com mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI