Labaran Duniya
Yanzu-Yanzu: Sheikh Musa Asadus Sunnah Yaraba Gardama – Hukumar Hisbah A Ma’auni Na Ilimi Da Adalci.
Asadus sunna Malamime wanda yakawo wasu batutuwa gameda raahin fahintar da ta faro tsakanin Mlm aminu daurawa komanda hisba Na kano.
Bayan a binda yafaru da murja Ibrahim kunya da Hukumar ta hisba abinda jama’ake basu mamaki yadda murja Ibrahim tasamu beli kafin ranar da kotu ta sanya domin yake hukunci abinda aketa cecekuce akai.
Wanda akarshe wau mgn da abba kabir yafada wanda Hukumar hisba din basuji dadiba yadda Mlm aminu daurawa yayi bayani ya ajiye aiki saide wannan Mlm Asadus sunna ya magantu ta hanya mafi sauqi domin wayar da wanda basu fahinci abinba.