Labaran Duniya
Tofah yanzu yanzu al’umma sun fisata yayinda suka huce takaicinsu a kan..
Da Dumi-Dumi: Wasu fusatattun mutane sun fasa rumbun ajiyar kayan abinci na gwamnati a Gwagwa da ke Abuja babban birnin Nijeriya, inda suka wawushe kayan abinci da aka ajiye a safiyar Lahadin nan.
~ Dclhausa