Labaran Alajabi
Qalu innalillah Watan su uku dayin Aure allah yayiwa mijin Rasuwa allah yayi masa Rahma…
Wannan matashin magidanci wanda yayi Aure a 2023 Kamar yadda mukasami rahoto matashin yanzu allah ya yi masa rasuwa Allah yaji kansa. Daga Shafin Gaskiya daya tv