Labaran Duniya

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce wasu ƴan Tiktok sun gwangwaje ta da kyautar mota don ci..

gaba da ayyukanta na “Operation Kau da Baɗala”.A bidiyon da Hisbah ta wallafa a shafinta na Facebook, an ga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da mataimakinsa

Dr Mujahid Aminuddend suna karɓar kyautar daga hannun ɗaya daga cikin ƴan Tiktok ɗin, Aminu J Town,

wanda shi ya kai motar ƙirar Toyota takanas tun daga Jos.Wannan lamari na zuwa ne kwana guda da komawar Sheikh Daurawa ofishinsa sakamakon sasanta su da aka aka yi da Gwamna Abba K Yusuf, bayan saɓanin da suka samu a wancan makon

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI