Labaran Duniya
KAJI RABO: Sabon ginin hukumar hisba na jihar Kano kwankwaso da abba kabir sun..
Gwamna Abba Ya fara Gina Sabuwar Hisba..
A kokarin sa na cika alkawarin da ya dauka na inganta hukumar Hisbah ta jihar, gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Engr Abba Kabir Yusuf ta fara gina sabon gini Mai dauke da ofisoshi Arba’in 40 a hukumar.
Ginin wanda zai kasance a babban ofishin hukumar da ke Sharada, wani shiri ne da gwamna da babban kwamandan Hisbah, Sheikh Aminu Daurawa suka yi, da nufin inganta jin dadin ma’aikatan hukumar.
Rahoto : Mikiya