Labaran Alajabi
LABARI MAI DADI: Wani Attajirin Dan Kasuwa A Ƙaramar Hukumar Mani Dake Jahar Katsina Mai Suna Alh Idris Nasarawa (Kafi Gwamnati) Yana Chigaba Da Bi Gida-Gida Yana Ta Raba Gero Kwano 5 Sukari Kwano 1 Wanda Kimanin Kudin Sunkai Kusan ₦13k,
Masu Rabon Sunabi Kauyuka Gida-Gida Suna Raba Kayan.
Muna Adduar Allah Yaqara Arziki Da Wadata.
Daga Yusha’u Ma’aruf