Labaran Duniya
Wata bazawara mai suna Fatima ƴar shekara 25 ta bada cigiyar neman mijin aure inda tace ita sakin wawa ce domin kuwa ko ciki tsohon mijin nata bai iya yi mata ba..
Shin a matsayin ka na saurayi zaka iya fara auren bazawara maimakon budurwa?