Labaran Duniya
A wani mataki na dogaro da kai, wasu mata na birnin Maradi sun kafa wata kungiya ta mata masu sarrafa ganyen zogale zuwa sabulu da sauran abubuwa abin burgewa shiga nan👇
Kasar Niger takafa tarihi yayinda wasu mata dake kasar sukai anfani da bairar su wajan samarda fasahar sarrafa ganyan zogale Yakima sabulu haka zalika abin birgewa matan sun kafa wani babban kwamiti Domin koyarda al’umma.
Wannan kwamimti da matan suka kafa yanda matukar taimakawa yan kasar Domin tasiwar yara masu tasowa anan gaba wannan rahotan yazone daga kasar ta nijar Kamar yadda yazomana…