Labaran Duniya
Hukumar Koli ta addinin Musulunci, karkashin jagorancin mai alfarma sarkin Musulmi ta ayyana ranar Lahadi a matsayin ranar duba jaririn watan Ramadan.