Labaran Alajabi
Allahu Akbar wannan shine Fauzan Ibn Musa Kenan, Yaro Mai Ƙarancin Shekaru Dake Jan Bakin A Tafsirin Ramadan..
Ake Gudanarwa Cikin Harshen Igala A Masallacin Sani Zamfara Dake Unguwar Tudun Wada A Garin Mararraban Gurku Jihar Nasarawa
Wane fata zaku yi