Labaran Duniya
“Matata na cikin mutum 61 da ƴan bindiga suka sace. Har yanzu muna jiransu su kira mu a kan batun kudin fansa,”Am..
“Matata na cikin mutum 61 da ƴan bindiga suka sace. Har yanzu muna jiransu su kira mu a kan batun kudin fansa,” in ji wani mazaunin garin mai suna Abdullahi.