Labaran AlajabiUncategorized
Wannan itace ta karbi addinin Muslim ci a wannan wata na ramadan bayan tafa…
Wannan baiwar Allah da kuke gani ta karɓi addinin Musulunci a wajen Tafsirin Alƙur’ani mai girma, kuma tana da tarin dukiya da kuɗi sannan tana harakar kasuwanci, tana son samun
ɗan’uwanta Musulmi ya aureta don taimaka mata waje harakokin kasuwancinta, tunda yanzu ta musulunta babu damar taci gaba da cuɗanya da maza wajen kasuwancin ta
Saboda haka ana neman mutum mai amana wanda zai aureta ya riƙe ta tare da dukiyarta ba tare da ya cutar da ita ba, muna fatan Allah yasa a samu musulmin ƙwarai nagari ya aureta