Labaran Duniya
ABIN A YABA: Mawakin Siyasa A Najeriya Dauda Kahutu Rarara Yaraba Kayan Abinchi Ga Magidanta 15,000 Na Faɗin Yankinsu Tareda Haɗamusu Da Kuɗin Chefane.
Wane Fata Kukemasa_?
duk da bawannan ne koro nafarko ba mawakin yasaba Raba tallafin a fadin Jahar ta katsina Dauda kahutu yatausayawa mazauna yankin na Jahar tasa. Yanzu haka Mawaki. Nasamun addu’a gurin bayin allah.
ABIN A YABA: Mawakin Siyasa A Najeriya Dauda Kahutu Rarara Yaraba Kayan Abinchi Ga Magidanta 15,000 Na Faɗin Yankinsu Tareda Haɗamusu Da Kuɗin Chefane.
Wane Fata Kukemasa_?