Labaran Kannywood
Gaba da gabanta Rundunar yan Sandan Jahar kano tayi Ram da Jarumar kannywood mai suna Amal umar bisa dalilin…
rundunar jahar kano ta cafke yar wasan Hausa mai suna ramla.sade yanzu rundunar sun gur fanar da ramla domin wasu dalilai da yasa rundunar yin hakan .
tun bayan da hukumar hisba ta kano tamike tsaye domin jama bata gari suma rundunar yan sandan suka bazzama domin cigaba da aiki domin Samsung gyara a jahar ta kano.