Labaran Alajabi
Matashin da yaje kabarin mahaifiyarsa da ta mutu tareda kwalin digirinsasaboda..
wannan matashi daukeda shedar ya kamla karatu yaje kabarin mahaifiyarsa domin tayi kokari tu kuru domin tayi karatu yanzu kuma yagama bata araye.
wannan matashi baikasa agwaiwaba yaje kabarin tareda shaidar kamla karatun domin naiman albarkha dukda bata araye Amma yaso taga wanna ranar