Labaran Duniya
Qalu innalillahi yanzu yanzu Anyi sanadiyar rasa dalibai 2 A wajen raba tallafin shikafe A jahar…
Allah ubangiji yakawo mana wannan saukin rayuwar yayinda wannan rahotan yazomana lokacinda wasu jama a ke raban abinci saide lokacin kuma mutum biyu suka rasa rayuwarsu.
Saboda wannan yayi da kasarnan keciki wannan jama a kecigaba da addu a wasu kuma Kecigaba da zag!n shuwagaban nin kasar yadda wasu ke ganin laifin nasune kuma sune maqa sudin shiga wannan damuwar to Allah isa mudace amin