Labaran Duniya
Kunji babban rabo almajiran da akayi garkuwa da so 137 sunyi abinda ba…
Wannan sune almajiran da akayi garkuwa da su bayan shafe wasu adadin lokuta yanzu kuma hukumar soja sunyi aiki tukuro domin bada kariya ga wannan yara tareda koma cetu su daga hannu masu garkuwar.
BAYAN kwanakin bata da batagarin yan ta adda sun sace almajiran sai kuma ga rahotan ya bayana sojoji sunyi nasarar ceto su…