Labaran Duniya
Mahaifina ne yake min barazana sai yakasheni kuma yana lalata dani yanzu kuma..
Qalu inna lillahi wannan buduwar mun tsinkayi rahotan ta kan qalu balan da ta fuskanta a wurin mahaifinta.
bayan yana lalata da yar tasa sai kuma gashi asiri yanotu kamar yadda rahotan yazomana.