Labaran Duniya

Manyan malamai sun jinjinawa gwabnnan jahar kano abba Kabir bayan yac…

bayan wani fefan bidiyo da yazagaye social media na abba Kabir kan wani abinci da ake rabawa al majirai Wanda gwabnnan yakarba Wanda daga bisani kuma abin yariga bada mamaki.

sai kuma gawani rahoto maizafi kan gwabnnan jahar kano wato abba gida gida ta yadda malaman suka jinjina masa da irin nuna hazaqa da yake wajan aiyuka tukuro domin Samun nasarar kano..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI